in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wang Yi zai kai ziyara a kasashen Kenya, Uganda da Indiya
2016-08-05 20:25:08 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta sanar a yau ranar 5 ga wata cewa, bisa gayyatar da ministar harkokin wajen kasar Kenya Amina Mohamed, ministan harkokin wajen kasar Uganda Sam Kahamba, da ministan harkokin wajen kasar Indiya Sushma Swaraj suka yi masa, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi zai kai ziyara a kasashen uku tun daga ranar 9 zuwa 14 ga wannan wata. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China