in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Masu bada taimako na kasa da kasa 6 sun mutu a kasar Somaliya a farkon watanni 6 na bana
2016-07-30 16:46:26 cri
Bisa rahoton da ofishin daidaita harkokin jin kai na MDD ya gabatar a ranar 29 ga wata, an ce, masu bada taimako na kasa da kasa 6 sun mutu a kasar Somaliya a farkon watanni 6 na bana, yayin da mutane 8 suka ji rauni, kana aka yi garkuwa da wasu masu bada taimako a lokacin.

Rahoton ya yi nuni da cewa, a farkon watanni 6 na bana, an fuskanci hare-hare 80 da aka kaiwa hukumomin jin kai dake kasar Somaliya, wanda ya zarce na makamancin lokacin shekarar 2015. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China