in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
MDD da AU sun yi Allah wadai da hare-haren bama-bamam da aka kai a kusa da filin jiragen sama na Mogadishu
2016-07-26 21:16:38 cri
Wakilan MDD da kungiyar tarayyar Afirka ta AU da ke kasar Somaliya, sun yi Allah wadai da tagwayen hare-haren bama-bamai na kunar bakin wake da aka kai a harabar filin jiragen sama na kasa da kasa da ke Mogadishu,babban birnin kasar Somaliya, wadanda suka haddasa mutuwar mutane a kalla 13 kana wasu mutane biyar kuma suka jikkata.(Ibrahim)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China