in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Nijar ta kara wasu watanni 3 ga dokar ta-baci a Diffa
2016-07-30 16:25:32 cri
Gwamnatin kasar Nijar ta sanar da tsawaita wa'adin dokar ta-baci a jihar Diffa dake kudu maso gabashin kasar da wasu watanni 3 sakamakon barazanar kungiyar ta'addanci ta Boko Haram.

Yayin da yake ba da wannan sanarwa a ranar Jumma'a, Mohamed Bazoum, ministan harkokin cikin gidan kasar Nijar, ya ce daukar mataki yana da wajibci ta la'akari da yadda ake fuskantar hare-haren da 'yan Boko Haram suka kai a jihar.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China