in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babban sakataren jam'iyyar FPR ta kasar Ruwanda: Tsoma bakin da kasashen waje suka yi ba zai taimakawa warware batun tekun kudancin kasar Sin ba
2016-07-09 16:58:18 cri
Babban sakataren jam'iyyar FPR ta kasar Ruwanda François Ngarambe ya bayyana wa 'yan jarida a kwanakin baya cewa, tsoma bakin da kasashen waje suka yi ba zai taimakawa warware batun tekun kudancin kasar Sin ba, ya kamata bangarorin biyu da abin ya shafa su koma hanyar yin shawarwari don warware batun. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China