in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yau ake sallah a Najeriya
2016-07-06 19:30:42 cri

160706-yau-ake-sallah-a-najeriya-murtala.m4a
 

A yau Laraba ne, al'ummar musulmai a Najeriya suke bukukuwan karamar sallar, lamarin da ke shaida kawo karshen Azumin watan Ramadan. Wakilinmu sashen Hausa na CRI da ke Abuja a tarayyar Najeriya,Murtala yayi hira da wasu don jin yadda sallar ta zo musu a wannan shekara.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China