in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ofishin jakadancin Sin dake Najeriya ya shirya wata liyafa ga kungiyoyin 'yan kasuwan Najeriya
2015-12-12 13:05:08 cri

Ranar Jumma'a 11 ga wata ne, ofishin jakadancin Sin dake Najeriya ya shirya wata liyafa ga kungiyoyin 'yan kasuwar Najeriya na jihohi daban-daban, domin karfafa hadin-gwiwa da zumunci a fannin kasuwanci tsakanin kasashen biyu. Wakilinmu Murtala dauke da karin bayani.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China