in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Muhammadu Buhari ya taya al'ummar Najeriya murnar bukukuwan sallah
2016-07-06 16:02:55 cri

A yau Laraba ne, al'ummar Najeriya ke gudanar da shagulgulan bikin murnar karamar sallah, bayan kammala azumin watan Ramadan. Shugaban Najeriyar Muhammadu Buhari ya gabatar da sakon taya murna ga daukacin al'ummar musulmin kasar na murnar bukukuwan Idin karamar sallah ta bana.

Sakon wanda ya fito daga ofishin mataimaki na musamman ga shugaba Muhammadu Buhari game da kafafen yada labarai Shaaban Ibrahim Sharada. Ku karkade kunnuwan ku don sauraron wannan sako.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China