in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Najeriya tana son bunkasa harkokin cinikayya da Sin
2016-07-05 20:07:34 cri
Ministar kudin Najeriya Kemi Adeosun ta bayyana cewa,Najeriyar tana duba yiwuwar kara yin hadin gwiwa da bankin shigi da ficen kayayyaki na kasar Sin da nufin kara bunkasa harkokin cinikayya tsakanin kasashen biyu.

Adeosun ta bayyana hakan ne jiya a Abuja, fadar mulkin Najeriya a yayin ganawarta da mataimakin ministan harkokin kasuwanci na kasar Sin Qian Keming wanda ke ziyara a halin yanzu a kasar ta Najeriya.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China