in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping da Putin sun bada sakon taya murnar bikin kaddamar da dakin nune-nune na taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta Sin karo na 6
2016-07-04 19:28:39 cri
A yau Litinin ne, aka yi bikin kaddamar da dakin nune-nune na taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta Sin karo na 6 a birnin Moscow dake kasar Rasha, kuma babban sakataren kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta Sin Xi Jinping da shugaban kasar Rasha Vładimir Putin suka bada sakon taya murna game da wannan batu. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China