Za a gudanar da taron murnar cika shekaru 95 da kafuwar jam'iyyar kwaminis ta Sin
A ranar 1 ga watan Yulin da ke tafe, za a gudanar da taron murnar cika shekaru 95 da kafuwar jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin a nan birnin Beijing, inda babban sakataren kwamitin tsakiya na jam'iyyar kana shugaban kasar Sin Xi Jinping zai gabatar da muhimmin jawabi.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku