An yi bikin taya murnar cikon shekaru 95 da kafa jam'iyyar kwaminis ta Sin a Beijing
Da misalin karfe 10 na safiyar yau Jumma'a, aka yi babban bikin taya murnar cikon shekaru 95 da kafa jam'iyyar kwaminis ta Sin a babban dakin taron jama'a dake nan birnin Beijing, shugaban kasar Sin Xi Jinping, da firaministan kasar Li Keqiang da dai sauran manyan jami'an kasar da suka hada da Zhang Dejiang, Yu Zhengsheng, Liu Yunshan, Wang Qishan da kuma Zhang Gaoli sun halarci bikin. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku