in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Fasahar tauraron dan adam na taimakawa wajen kyautata sanya ido kan yanayi a Kenya
2016-06-30 11:22:45 cri
Karfin kasar Kenya na tattara da watsa bayanan yanayi ya kara kyautatuwa sosai dalilin amfani fasahar tauraron dan adam, in ji wani jami'in ma'aikatar yanayin kasar Kenya a ranar Laraba. Mista Ignace Gitonga, mataimakin darektan dake bincike a cibiyar kula da yanayi ta kasar Kenya (KMD), ya nuna cewa fadada amfani da fasahar tauraron dan adam ya kawo sauyi sosai wajen yin hasashen yanayi a kasar Kenya. Alfanun fasahar tauraron dan adam a wajen sanya ido da sanar da halin da yanayi suna da yawan gaske ta fuskar tantancewa yadda ya kamata da kuma sauri, in ji mista Gitonga. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China