in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Namibiya ta ayyana dokar ta baci kan matsalar fari
2016-06-30 11:21:59 cri
Shugaban kasar Namibiya Hage Geingob ya ayyana dokar ta baci a karo na biyu a cikin shekaru uku a ranar Laraba, game da matsalar fari dake karuwa. Duk da cewar adadin yawan mutanen dake bukatar agaji ba a tantance su ba, amma kungiyar agaji ta Red Cross reshen Namibiya ta bayyana a ranar 17 ga watan Juni cewa akwai mutane fiye da dubu dari biyar da matsalar ta shafa, amma fadar faraministan kasar ta sanar da wani taimakon kudi na dalar Namibiya miliyan 900 kimanin dalar Amurka miliyan 60 bisa lokacin da ya tashi daga watan Augustan din shekarar 2015 zuwa watan Mayun shekarar 2016. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China