in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya kammala ziyararsa a kasashen Serbia, Poland, Uzbekistan
2016-06-25 12:28:11 cri
Shugaban kasar Sin Mista Xi JinPing ya kammala ziyararsa a kasashen Serbia, Poland, da Uzbekistan, gami da kawo karshen aikin halartar taron karo na 16 na majalisar shugabannin kasashen kungiyar SCO, sa'an nan ya dawo birnin Beijing na kasar Sin, a jiya Jumma'a.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China