in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya halarci taron shugabannin kungiyar SCO
2016-06-24 19:17:24 cri
A yau Jumma'a, an yi taron karo na 16 na majalisar shugabannin kasashe mambobin kunigyar hadin kai ta Shanghai SCO, a birnin Toshkent, fadar mulkin kasar Uzbekistan, inda shugaban kasar Sin Xi Jinping, da takwarorinsa na kasashen Kazakhstan, Kyrgyzstan, Rasha, da Tajikistan, da Uzbekistan, suka halarci taron.

Shugaba Xi Jinping ya yi jawabi a wajen taron cewa, ya kamata a tsaya kan babbar manufar kungiyar SCO, da muradi na samun ci gaba, tare da daidaita matakan hadin gwiwa na bangarori daban daban, ta yadda za a samu damar tabbatar da ci gaban kunigyar cikin sauri.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China