in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
David Cameron ya sanar da niyyar yin murabus
2016-06-24 19:32:01 cri
A yau Jumma'a ne, firaministan kasar Birtaniya David Cameron ya yi jawabi cewa, zai yi murabus daga mukaminsa, bayan da aka fitar da sakamakon zaben raba gardamar, da ke nuna cewar kasar Birtaniya za ta fice daga kungiyar tarayyar kasashen Turai. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China