in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya yi kiran da a bunkasa hanyar nan ta Siliki yadda ya kamata
2016-06-22 21:18:03 cri
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya yi kira da a yi amfani da basira wajen gina hanyar nan ta Siliki cikin lumana ba tare da gurbata muhalli ba yadda ya kamata, a yayin da kasar Sin ke kokarin yayata shirin nan na ziri daya da hanya daya.

Shugaba Xi ya yi wannan kiran ne a yau lokacin da ya ke jawabi a majalisar dokokin kasar Uzbekistan.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China