in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An samu iznin ciniki kai tsaye a tsakanin kudin Sin RMB da kudin Afirka ta Kudu SAR
2016-06-17 20:21:19 cri
Bisa iznin da babban bankin kasar Sin ya bayar, cibiyar yin musayar kudi ta kasar Sin ta sanar a yau cewa, an fara yin ciniki kai tsaya da kudaden Sin RMB da SAR na Afirka ta Kudu a kasuwar musayar kudade tsakanin bankunan kasashen biyu. Wannan muhimmin mataki zai taimaka wajen raya dangantakar tatttalin arziki da cinikayya a tsakanin Sin da Afirka ta Kudu bisa tushen ka'idojin kasuwanci. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China