A yau Jumma'a ne shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya isa kasar Serbia don fara wata ziyarar aiki, yayin da kasar Sin ke kokarin karfafa dadaddiyar dangantakar abokantaka da ke tsakanin kasashen biyu da kuma kulla hadin gwiwar tattalin arzikin da kasar ta Serbia.(Ibrahim)