in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping zai halarci taron majalisar shugabannin kasashe mambobin SCO karo na 16
2016-06-13 16:56:40 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya bayar da sanarwa a yau Litinin cewa, bisa gayyatar da shugaban jamhuriyar kasar Uzbekistan Islam Karimov ya yi masa, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci taron majalisar shugabannin kasashe mambobin kungiyar SCO karo na 16 da za a yi a birnin Tashkent na Uzbekistan daga ranar 23 zuwa 24 ga wata. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China