in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya mika sakon alhini ga takwaransa na Amurka
2016-06-13 15:02:39 cri
A yau Litinin 13 ga wata ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya mika sakon alhini ta wayar tarho ga shugaban kasar Amurka Barack Obama, dangane da harin da aka kai a birnin Orlando na kasar, wanda kuma ya haddasa mutuwar mutane da dama.

Shugaba Xi ya ce, a madadin gwamnati da jama'ar kasar Sin, yana nuna tausayi matuka ga shugaba Obama, gwamnatin kasar Amurka da kuma Amurka baki daya, kana ya jajantawa iyalan wadanda suka rasu sakamakon hadarin. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China