in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya tashi daga Beijing domin kai ziyara a Serbia, Poland da Uzbekistan
2016-06-17 12:40:53 cri
Yau Jumma'a 17 ga wata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga nan birnin Beijing domin kai ziyarar aiki a kasashen Serbia, Poland da kuma Uzbekistan bisa gayyatar da shugabannin kasashen uku suka yi masa, haka kuma, bisa gayyatar da shugaban kasar Uzbekistan Islom Karimov ya yi masa, shugaba Xi zai halarci taron shugabannin mambobin kasashen kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai karo na 16 da za a yi a babban birnin kasar, Tashkent. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China