in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping zai kai ziyara wasu kasashen Turai da Asiya
2016-06-15 19:17:20 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping zai kai ziyarar aiki kasashen Serbia, Poland da kuma Uzbekistan daga ranar 17 zuwa 24 ga wata, kana zai halarci taron majalisar shugabannin kasashe mambobin SCO karo na 16 da za a gudanar a Tashkent na kasar Uzbekistan.

A yayin da ya ke yiwa manema labarai karin haske kan wannan ziyara a yau Laraba, wani babban jami'in ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ya ce, shugaba Xi zai yi amfani da wannan ziyara wajen kara yayata shirin nan na "Ziri daya da hanya daya". (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China