in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sama da yara miliyan biyu ne ke bukatar agajin gaggawa a Chadi
2016-06-17 19:45:05 cri
Mai rikon mukamin wakilin asusun kula da kananan yara na MDD da ke kasar Chadi Gianluca Flamigni ya bayyana cewa, sama da yara miliyan biyu ne suke bukatar agajin gaggawa a kasar da ke fama da matsalar taimakon jin kai.

Flamigni ya kuma bayyana cewa, kasar ta Chadi tana kuma fama da matsalar abinci mai gina jiki,mutanen da suka rasa muhallinsu da kuma bala'u daga indallahi.(Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China