--Fadar shugaban Najeriya ta bayyana a jiya cewa, yanzu haka mutane 403,528 ne suka yi nasarar gabatar da takardunsu na neman aiki a shafin neman gurbin aikin yi da gwamnatin tarayyar Najeriyar ta kaddamar, tun lokacin da ta bude shafin ga masu bukata a ranar Lahadi.(The Punch)