in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Muhimman labarai daga wasu jaridun Najeriya
2016-06-13 19:08:38 cri
--Rahotanni daga Najeriya na cewa, jerin hare-haren da 'yan tawayen yankin Niger Dekta suka kaddamar a 'yan makonnin da suka gabata, ya sanya danyen man da kasar ta ke hakowa ya ragu daga ganga miliyan 2.2 da aka saba hakowa a can baya, zuwa ganga miliyan 1.1.(The Guardina)

--Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanya hannu kan wata yarjejeniya da hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD da Jamhuriyar kasar kamaru, game da dawo da 'yan Najeriyar da ke gudun hijira a kasar Kamaru.(Daily Trust)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China