in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tsohon kociyan Super Eagles Stephen Keshi ya rasu yana da shekaru 54
2016-06-08 16:13:02 cri
Tsohon dan wasan kwallon kafan Najeriya kuma gwarzon mai horas da 'yan wasan kwallon kafa na Afrika Stephen Okechukwu Keshi ya rasu bayan ya shafe shekaru 54 a duniya.

Keshi ya rasu ne a daren Laraba a garin Benin City dake jihar Edo.

Sanarwar rasuwar tasa ta fito ne daga iyalan marigayin.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China