in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Uganda ya kafa sabuwar gwamnati
2016-06-07 09:40:02 cri
Shugaban kasar Uganda Yoweri Museveni ya bayyana a ranar Litinin sabuwar gwamnatinsa, wacce ta shaida ficewar wasu ministocin da suka jima, da sauyawa wasu kujeru da kuma nada sabbin mambobi. Mista Museveni da ya yi rantsuwar kama aikin a ranar 12 ga watan Mayu bisa wani wa'adinsa na shekaru biyar masu zuwa a kan karagar mulki, ya nada ministoci 31 da sakatarorin kasa guda 49. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China