in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Binciken farko na nuna cewa, wani abu ya fashe a cikin jirgin saman kasar Masar kafin ya fado
2016-05-24 19:22:58 cri
Kafofin watsa labaran kasar Masar sun ruwaito hukumar da ke tantance gawawwakin mutanen da aka gano daga tarkacen jirgin saman fasinja na kasar Masar da ya yi hadari cewa,wani abu ya fashe a cikin jirgin kafin ya fada a cikin tekun Bahar Rum.

Binciken baya-bayan da aka gudanar a wani bangaren a naman jikin mutanen da aka gano a cikin tekun, ya nuna cewa, babu abin da ya same su bayan da suka fado daga cikin jirgin,sannan dabbar shark ba ta taba su ba.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China