in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tawagar wanzar da zaman lafiya ta Sin ta kammala aikinta a Mali
2016-05-24 19:19:27 cri
Tawagar ma'aikatan wanzar da zaman lafiya ta kasar Sin ta 3 mai kula da aikin tabbatar da zaman lafiya a kasar Mali, ta kammala aikinta a kasar da ke yammacin Afirka.

Wata sanarwa da tawagar wanzar da zaman lafiya ta MDD da ke Mali ta fitar, ta bayyana cewa, tawagar ta kasar Sin mai ma'aikata 395 da aka tura kasar ta Mali, tana kan hanyarta ta dawowa gida kasar Sin, bayan da suka kammala aikinsu na shimfida zaman lafiya a kasar cikin nasara.

Tuni tawaga ta hudu da ke gudanar da irin wannan aiki ta maye gurbinta.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China