in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin ya nuna jaje ga takwarorinsa na Masar da Faransa kan hadarin jirgin saman Masar
2016-05-22 12:24:54 cri
Li Keqiang, firaministan kasar Sin ya aika da sakon ta'aziyya ga takwarorinsa na kasar Masar da Faransa a ranar Asabar, don jajanta musu game da faduwar jirgin sama mai lambar MS804 na kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na kasar Masar a kwanakin baya.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China