in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
WHO: Cutar shawara mai tsanani ta bulla a biranen Angola da Congo Kinshasa
2016-05-20 15:01:34 cri
Hukumar kiwon lafiya ta duniya wato WHO ta bayyana bullar cutar shawara mai tsanani a biranen kasar Angola da Congo Kinshasa, lamarin da ya yi matukar jawo hankali, tare da bukatar daukar matakan hana yaduwar cutar.

WHO ta bayyana hakan ne a jiya Alhamis, sai dai hukumar ta ce yanayin cutar ta shawara, bai kai matsayin da za a bayyana da matsalar kiwon lafiya ta al'ummar kasa da kasa mai aukuwa ba zato ba tsammani ba tukuna. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China