in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sudan ta Kudu: Sin ta samar da taimakon dalar Amurka miliyan biyu ga mutanen da suka kaura
2016-05-14 11:38:20 cri
Gwamnatin kasar Sin ta samar da wani tallafin jin kai na dalar Amurka miliyan biyu ga kasar Sudan ta Kudu domin taimakawa sake tsugunar da mutanen da suka yi gudun hijira dalilin yakin basasa. Wannan taimako ya hada da tantuna 2,050, gidajen sauro 8,000, barguna 16,000 da motoci biyu domin wasannin motsa jiki, da jakadan kasar Sin dake Sudan ta Kudu mista Ma Qiang ya mika su a ranar Alhamis ga hukumomin Sudan ta Kudu a Juba, babban birnin kasar. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China