in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Masar ya yi alkawarin ba zai bar duk wani gutsuren yankin kasa ba
2016-04-25 10:13:13 cri
Shugaban kasar Masar Abdel-Fattah al-Sisi ya jaddada a ranar Lahadi cewa gwamnatinsa ba za ta bar har abada duk wani gutsuren yankin fadin kasar Masar ba kuma za ta dauki dukkan matakan da suka wajaba domin kare kasa da kuma bunkasa ta. Duk wani 'yanci dole a kare shi da karfi kuma hakan sosai na bukatar wani halayya ta mutunci da ke iya iyakacin yin amfani da dokokin kasa domin kare tsaron kasa, in ji shugaban kasar Masar. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China