in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yemen: 'Yan tawaye sun amince da su halarci tattaunawar zaman lafiya
2016-04-21 09:55:16 cri
Kungiyar 'yan tawayen shi'a na Houthi dake kasar Yemen da magoya bayan tsofon shugaban kasa Ali Abdallah Saleh sun bayyana a ranar Laraba kan matakinsu na halartar shawarwarin zaman lafiya da MDD ta gabatar. A cikin wasikar da aka aika a jajibiri zuwa ga manzon MDD dake kasar Yemen, Ismail Ould Cheik Ahmed, 'yan Houthi da magoya bayan tsohon shugaban kasa sun tabbatar cewa wakilansu za su isa kasar Koweit domin halatar taron shawarwari. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China