in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jahar Osun ta Najeriya za ta yi hadin gwiwa da wani kamfanin kasar Sin domin bunkasa noman cocoa
2016-04-15 19:38:33 cri
Gwamnan jahar Osun dake shiyyar kudu maso yammacin Najeriya a jiya Alhamis ya bayyana cewa jaharsa za ta yi hadin gwiwa da wani kamfanin kasar Sin domin bunkasa noman cocoa a jahar.

Gwamna Rauf Aregbesola, ya bayyayana hakan ne a garin Ede, a lokacin wani rangadi don duba yadda za'a gudanar da hadin gwiwa wajen bunkasa noman cocoa a jahar, tare da kamafanin Golden Monkey na kasar Sin.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China