in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban jamhuriyar Nijer ya kafa sabuwar gwamnatin kasar
2016-04-12 10:58:28 cri

Shugaban jamhuriyar Nijer Mahamadou Issoufou ya sanya hannu kan umurnin shugaba a jiya Litinin, domin kafa sabuwar gwamnatin.

Sabuwar gwamnatin kasar ta hada da jami'ai 38, ciki har da ministoci mata 5. Sa'an nan, ministoci 5 na tsohuwar gwamnati da suka hada da na ma'adinai da makamashi da kasuwanci da inganta bunkasuwar kamfannoni masu zaman kansu sun ci gaba da rike da mukamansu.

A ranar 2 ga wannan wata, Mahamadou Issoufou wanda ya lashe zabe ya yi rantsuwar kama aiki, don fara wa'adinsa na biyu a matsayin shugaban kasar ta Nijer.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China