in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin: a yi imani da sa kaimi ga yin kwaskwarima
2016-04-11 21:36:10 cri

A ranar Litinin din nan, zaunannen memba na hukumar siyasa ta kwamitin tsakiya na jam'iyyar Kwaminis ta Sin kuma firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya shugabanci taron tattaunawa kan tattalin arziki na manyan jami'an kananan gwamnatocin wasu lardunan kasar Sin, inda suka yi nazari kan halin tattalin arziki da ake ciki tare da gabatar da shirin raya tattalin arziki na mataki na gaba. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China