in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ya kamata masana'antun gwamnati ta zama a sahun gaba wajen kyautata ayyukansu
2016-03-26 18:20:17 cri
A ranar jumma'an nan 25 ga wata, an yi taron kyautata ingancin ayyukan masa'anatun gwamnati na kasar Sin a nan birnin Beijing, inda firaministan kasar Li Keqiang ya bayyana cewa, a wannan shekara, Sin za ta fuskanci kalubale mai tsanani wajen samun bunkasuwa, don haka ya kamata masana'antun gwamnatin kasar su taka rawar a zo a gani wajen raya tattalin arziki da zamantakewar al'umma, don sauke nauyin da ke gaban su, da daukan hakikanin matakai, don shiga sahun gaba wajen kyautata ingancin ayyukansu.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China