in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Zhang Dejiang ya kai ziyarar aiki a Kenya
2016-03-27 18:42:34 cri
Bisa gayyatar da shugaban majalisar dokokin kasar Kenya ya yi masa, shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin Zhang Dejiang ya kai ziyarar aiki a kasar Kenya tun ranar 23 ga wata zuwa ranar 26 ga wata, inda ya gana da shugaban kasar Uhuru Kenyatta tare da wasu manyan shugabannin kasar. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China