in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Kenya zai kawo ziyara kasar Sin
2013-08-12 20:41:09 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Hong Lei ya sanar a ranar 12 ga wata cewa, shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta zai kawo ziyara kasar Sin tun daga ranar 18 zuwa 23 ga wata bisa gayyatar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi masa. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China