in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rukunin bangarori uku kan batun Ukraine bai cimma daidaito kan batun sakin mutanen da aka yi garkuwa da su ba
2016-03-24 10:37:06 cri
Rukunin bangarori uku kan batun Ukraine da ke kunshe da Ukraine, kungiyar kiyaye tsaro da hadin gwiwa ta Turai da kuma Rasha ya kammala shawarwari a birnin Minsk dake kasar Belarus a ranar laraban nan, inda bangarorin ba su kai ga cimma daidaito kan batun sakin mutane da bangarori biyu da rikicin Ukraine ya shafa suka yi garkuwa da su ba, amma sun yanke shawarar tsara wani shiri kan batun don gaggauta kawo karshen rikicin. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China