in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
RDC-Congo: Tsofon faraministan Togo zai jagoranci shawarwari domin kaddamar da tattauawa
2016-01-18 10:58:01 cri
Kungiyar tarayyar Afrika (AU) ta dorawa Edem Kojo, tsohon faraministan kasar Togo kana mamban kwamitin dattawa na kungiyar AU, da ya isa cikin gaggawa a birnin Kinshasa domin jagorantar shawarwarin da suka dace domin kaddamar da tattaunawar da shugaban RDC-Congo Joseph Kabila ya kira.

A cikin wata sanarwar da aka fitar a ranar Asabar, shugabar kwamitin tarayyar Afrika AU, madam Nkosazana Dlamini-Zuma, ta jaddada cewa zata cigaba da sanya ido kan shawarwarin dake gudana a RDC-Congo bisa kiran wannan zaman tattaunawa. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China