in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hiroshima ya doke Guangzhou a wasan kwallon kafa na FIFA na cin kofin manyan kuloflikan duniya
2015-12-23 15:26:28 cri

Kulob din kasar Japan mai rike da koafin kwararru wato Sanfrecce Hiroshima, ya yi nasarar doke takwaran sa na Guangzhou Evergrande da ci 2-1, a wasan cin kofin kwararrun kuloflikan duniya da FIFA ta gudanar a ranar Lahadi. Hakan ya ba kungiyar damar zama na uku a gasar.

Paulinho ne ya fara zura kwallo mintuna 4 da fara wasan, wanda hakan ya sa Guangzhou shiga gaba a farkon fara wasan, amma daga bisani Douglas, wanda ya shigo filin a sakamakon canja dan wasa a bayan dawowa daga hutun rabin lokaci, ya zara kwallaye biyu da ka, a minti na 70 da kuma minti na 83.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China