in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana bukatar tsarin sa kaimi don aiwatar da yarjejeniyar tinkarar sauyin yanayi ta Paris
2015-12-09 13:47:11 cri
Wakilin musamman mai kula da harkokin sauyin yanayi na kasar Sin Xie Zhenhua ya bayyana a ranar Talata 8 ga wata a birnin Paris cewa, kamata ya yi a fidda wani takaitaccen bayani yayin da ake kokarin cimma yarjejeniyar tinkarar sauyin yanayi a gun taron sauyin yanayi na Paris a wannan mako, ta hakan za a sa kaimi ga kasa da kasa da su more fasahohi da aiwatar da ayyukan tinkarar sauyin yanayi yadda ya kamata.

Yanzu haka dai wakilai daga kasashe da yankuna kimanin 200 suna yin shawarwari a gun taron Paris don cimma wata sabuwar yarjejeniya game da ayyukan tinkarar sauyin yanayi bayan shekarar 2020.

Ana sa ran cewa, bisa yarjejeniyar tinkarar sauyin yanayi ta Paris, kasa da kasa za su shiga ayyuka ta hanyar samar da gudummawa da kansu. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China