in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Fitaccen dan wasan kasar Sin Zhang ya yi rawar gani a wasan cin kofin King na kasar Spain
2015-12-03 16:28:09 cri
Fitaccen dan wasan nan na kasar Sin Zhang Chengdong, ya taka leda a karon farko a kulob din Rayo Vallecano, a wasan da kulob din ya buga da Getafe, inda aka lallasa kulob din na Getafe da ci 2 da nema a karon farko na zagaye na 4 na wasan a ranar Larabar nan.

Wannan shi ne wasa na farko tun bayan da Zhang ya fara kwantiragi da kulob din na Rayo Vallecano a watan Yulin wannan shekara.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China