in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kobe Bryant zai yi ritaya a karshen kakar wasanni
2015-11-30 15:41:31 cri
Fitaccen dan wasan kwallon Kwando nan na birnin Los Angeles na kasar Amurka Kobe Bryant ya bada sanarwar cewar zai yi murabus daga buga wasanni da zarar an kammala kakar wasanni ta shekarar 2015-16, kamar yadda ke kunshe a wata wasikar da shahararran dan wasan ya gabatar da yammacin ranar Lahadin nan.(Ahmad Fagam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China