in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kamaru ta shiga zagaye na gaba a gasar share fagen cin kofin duniya na shekarar 2018
2015-11-18 14:45:33 cri
Kamaru ta samu nasarar kai wa zagaye na gaba a gasar share fagen cin kofin duniya na kasashen Afrika a shekara ta 2018, bayan da ta tashi kunnen doki a wasan da suka gudanar da jamhuriyar Nijar inda kowannen su bai zara ko da kwallo guda ba a wasan wanda aka gudanar a filin wasa na Ahmadou Ahidjo dake birnin Yaounde a ranar Talata.

Kulub din wasan Indomitable Lions na Kamaru ya casa takwaran sa Menas na jamhuriyar Nijar da ci 3 da nema a wasan da aka buga a birnin Niamey, na jamhururiyar Nijer a ranar Juma'a da ta gabata.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China