in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta gabatar da korafi game da kwallon ta da alkalin wasa ya hana
2015-11-20 15:17:57 cri
Hukumar kwallon kafar kasar Sin ta gabatar da korafi ga hukumar kwallon kafar Asiya, game da kwallon da ta ci a wasan neman gurbin buga gasar cin kofin duniya, wadda kuma alkalin wasa ya hana.

Sin ta samu nasarar jefa kwallo guda, a wasan da ta buga da kungiyar yankin Hong Kong ta hannun dan wasan ta Yu Dabao cikin minti na 77 da take kwallo, sai dai alkalin wasan ya nuna cewa kwallon ba ta shiga zare ba.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China